zulkiba pfp
zulkiba

@zulkiba

Birnin Utqiaġvik, a jihar Alaska ta kasar Amurka, ya shiga "Polar Night"a ranar 18 ga Nuwamba, 2025, rana ba za ta sake fitowa ba sai ranar 22 ga watan Janairu 2026, za a sami tsawon kusan kwanaki 65 cikin dare a kowace rana.
0 reply
1 recast
1 reaction