zulkiba (zulkiba)

zulkiba

18 Followers

Recent casts

Top casts

Birnin Utqiaġvik, a jihar Alaska ta kasar Amurka, ya shiga "Polar Night"a ranar 18 ga Nuwamba, 2025, rana ba za ta sake fitowa ba sai ranar 22 ga watan Janairu 2026, za a sami tsawon kusan kwanaki 65 cikin dare a kowace rana.

  • 0 replies
  • 1 recast
  • 1 reaction

$FIXI zai iya yin abinda ya dace,kayi naka binciken kafin ka shiga. NFA⚠️👌 Allah yabamu Sa'a.

  • 0 replies
  • 0 recasts
  • 1 reaction

Onchain profile

Ethereum addresses