uskayone pfp
uskayone

@uskayone

Idan kanada Farcaster kuma bazaka raina dala $1 zuwa $5 bah a rana zaka iya samun haka idan kana interacting da wannan project. Duk bayan awa 6hr suke distributing rewards, idan kayi posting ko yin wani abu da ya shafe project din. YANDA AKEYI shine; - Idan sukayi posting, zakaje kayi likes, repost da comment. Zasu baka rewards bayan awa 6hr. - Sannan ana samun rewards idan kayi masu posting wanda akeson kayi mentioning project din, kamar haka ๐Ÿ‘‰ @thecssgod $WEBSIM hade da wasu dan rubutu haka. Karku mance randomly suke bada rewards kuma kullum ne๐Ÿ‘‡ Ga wanda suke da Farcaster ga posting dina kuyi interacting: https://farcaster.xyz/~/code/OK2OWL
0 reply
0 recast
0 reaction