Crypto Analysis
1 Followers
$WEBSIM by @thecssgod is a Web-AI–driven project combining website generation and crypto utility. Still early, low-cap, and experimental — but interesting for those watching AI + web creation tools in the crypto space.
@thecssgod $WEBSIM clanker to the mood
Idan kanada Farcaster kuma bazaka raina dala $1 zuwa $5 bah a rana zaka iya samun haka idan kana interacting da wannan project. Duk bayan awa 6hr suke distributing rewards, idan kayi posting ko yin wani abu da ya shafe project din. YANDA AKEYI shine; - Idan sukayi posting, zakaje kayi likes, repost da comment. Zasu baka rewards bayan awa 6hr. - Sannan ana samun rewards idan kayi masu posting wanda akeson kayi mentioning project din, kamar haka 👉 @thecssgod $WEBSIM hade da wasu dan rubutu haka. Karku mance randomly suke bada rewards kuma kullum ne👇 Ga wanda suke da Farcaster ga posting dina kuyi interacting: https://farcaster.xyz/~/code/OK2OWL
Good 👍