Nasir Aliyu Muhammad (nasiram)

Nasir Aliyu Muhammad

I need to live peacefully with everyone

2 Followers

Recent casts

Top casts

Hello everyone! I am new user on this platform, someone help me how to earn please.

  • 0 replies
  • 0 recasts
  • 1 reaction

recast:farcaster://casts/0x682bce4f4dcf6d1ae90a0e71f25689aac32806352936f68fe0699e0777b90c79

  • 0 replies
  • 0 recasts
  • 0 reactions

Hukumomin tsaro a jihar Kano sun sanar da dakatar yin amfani da Babur (Machine) wajen daukan mutane ko sana'ar Achaba (dama tun sama da shekaru 10 an dakatar). Haka kuma an dakatar da yin amfani da zirga zirgan Keke Napep daga karfe 10 na dare zuwa karfe 6 na safiyar kowace rana daga yanzu (har sai abubuwan dai daita kuma gwamnatin ta sake yin sanarwa). Wannan dokar ta shafi Kananan hukumomi kamar haka: 1. KMC 2. Gwale 3. Dala 4. Fagge 5. Nasarawa 6. Tarauni 7. Kumbotso 8. Ungogo (Jido). 9. Dawakin Kudu (Tambuwal, Gurjiya, da Jido). Haka kuma duk wanda yaga wani abunda ya kamata a sanar da jami'an tsaro ya sanar ta hanyar kiran wadannan layi: 08032419754 08123821575 09029292926 Muna fatan mutane suyi hakuri da 'dan matsin da za'a shiga, kuma a bayar da hadin kai wa jami'an tsaro wajen yin aikin tabbatar da zaman lafiya. Allah ya tsare jihar Kano, Arewa da Nigeriya gaba daya.

  • 0 replies
  • 0 recasts
  • 0 reactions

Onchain profile

Ethereum addresses