Content pfp
Content
@
0 reply
0 recast
0 reaction

Bin Usman pfp
Bin Usman
@harunaf
Let's Laugh small🙃 Wannan mahajjaci na ƙasar Sudan Mai Suna Muhammad Abdullahi Abokin Naziru Dogo yaje wurin hawan Arfa kamar yanda sauran mahajjata ke zuwa, Saboda tsananin zafin rana da na cinkoso da ake fama da shi duk yayi gumi ga zafi na damun sa Kusa dashi sai ya hango wani dan ɗaki A.C na ta bugowa saidai ga Askar nan a bakin ɗakin sai ya matso kusa, cikin sa'a ya shammaci Askar dinnan dake tsaron dakin ya shige ciki bai lura dashiba Yana shiga ya ci karo da wasu Alhazzan duk suna barci bai ko tsaya wata wata ba shima ya zube don shan rahama nan danan barci ya kwashe shi shima Daya gama barcin sa mai isar sa ya farka sai ya fito abunsa, yana fitowa suka haɗa ido da wannan Askar mai tsaron dakin sai yaga ya zabura ya zura a guje, cike da mamakin abunda wannan Askar kema gudu ya juya ya duba shima a firgice ya zabga da gudu Abunda ke rubuce a Saman dakin shine "ثلاجة موات" Ma'ana "Dakin Aje Gawa" 😂 😂😂😂
0 reply
0 recast
0 reaction