gagarawa pfp
gagarawa

@gagarawa

Faka - faka ku samu exchanger guda biyu, ɗaya kayi shorting #BTC ɗaya kuma kayi Longing ɗinsa ƙure leverage daga nan zuwa 10 pm muga abin da zai faru😂😂😂 Idan tayi kyau sai kamin DM na baka opay na ka samun 50% ribar da aka samu, idan kuma an wuce dawanau da kai kuma my water is not there 😂
1 reply
1 recast
1 reaction