0 Followers
Faka - faka ku samu exchanger guda biyu, ɗaya kayi shorting #BTC ɗaya kuma kayi Longing ɗinsa ƙure leverage daga nan zuwa 10 pm muga abin da zai faru😂😂😂 Idan tayi kyau sai kamin DM na baka opay na ka samun 50% ribar da aka samu, idan kuma an wuce dawanau da kai kuma my water is not there 😂
Idan kanada Farcaster kuma bazaka raina dala $1 zuwa $5 bah a rana zaka iya samu haka idan kana interacting da wannan project. Duk bayan awa 6hr suke distributing rewards, idan kayi posting ko yin wani abu da ya shafe project din. YANDA AKEYI shine; - Idan sukayi posting, zakaje kayi likes, repost da comment. Zasu baka rewards bayan awa 6hr. - Sannan ana samun rewards idan kayi masu posting wanda akeson kayi mentioning project din, kamar haka 👉 @thecssgod $WEBSIM hade da wasu dan rubutu haka. Karku mance randomly suke bada rewards kuma kullum ne. Allah yabamu sa'a, Ameen!
recast:farcaster://casts/0xc3e3a5aa971ed4d4b8b75e0dbf6373cca8631fecdfe79ef3da826ba1501fb880
Please try it