@alkaatib.base.eth
Wayanda suke bukatar invitation link na Base app 👇🏽
https://base.app/invite/alkaatib/BLKXV7WG
Idan baya bude muku, sai kun kunna VPN, ku zabi kasar America.
Bayan budewa
~ Kuyi verification ta hanyar linking daya daga chikin wayannan: X (twitter), TikTok, Coinbase, etc.
~ Ba dole bane, amma idan kuna da 2FA kamar Google authenticator ko Authy, ku sashi saboda karawa account dinku security.