
2 Followers
Wayanda suke bukatar invitation link na Base app 👇🏽 https://base.app/invite/alkaatib/BLKXV7WG Idan baya bude muku, sai kun kunna VPN, ku zabi kasar America. Bayan budewa ~ Kuyi verification ta hanyar linking daya daga chikin wayannan: X (twitter), TikTok, Coinbase, etc. ~ Ba dole bane, amma idan kuna da 2FA kamar Google authenticator ko Authy, ku sashi saboda karawa account dinku security.
recast:farcaster://casts/0x2f6a43eb8fa9b6f165adc40c1b7080384037179d73cae6e11d5746029de9de76