@zarah67-
Lallai haquri babban Jari ne a rayuwa! Duk yadda rayuwa ta kasance, kayi haquri. Ta yiwu wani na kusa da kai ya samu wadata fiye da kai, amma idan kayi haquri da sannu naka yana nan tafe.
Ba'a gajiya da haquri wurin neman abu, da hakane zaka samu duk abinda kake so wurin Allah SWT.