Rukayya Bala Panda pfp
Rukayya Bala Panda

@ummujidda

🕊️🌳KU KAN KURCIYA🌳🕊️ Rayuwa tana da matakai,akwai wahala kafin sauƙi, da duhu kafin haske, Saboda haka ka ci gaba da haƙuri, domin idan har kana cikin ƙunci, to da sannu za ka riski farin ciki.
1 reply
7 recasts
8 reactions