Rukayya Bala Panda pfp
Rukayya Bala Panda

@ummujidda

🕊️🌳KU KAN KURCIYA🌳🕊️ Allah ya halicci ɗan Adam da daraja da mutunci, amma mutum da kansa yake rushe wannan darajar, idan ya ƙasƙantar da kansa saboda son duniya, mugunta, ko zalunci. Mutunci ba a neman sa da kuɗi, ana kiyaye shi ne da halin kirki.
0 reply
7 recasts
0 reaction