Umarsdmakama pfp
Umarsdmakama

@umarsdmakama12.base.eth

Faɗuwar kashi 30% da Bitcoin yayi a wannan ƙarshen makon ya bar kuɗaɗen Kasuwar crypto cikin wuya, inda jimillar darajarsa ta faɗi zuwa dala tiriliyan 2.87. Yayinda tsoro ya mamaye masu zuba jari, alamomin yanayin kasuwa suna nuna akwai tsananin damuwa sosai. Always DYOR
2 replies
1 recast
9 reactions