Umara
@umara
Wallahi wannan gaskiya ne gasu nan kuwa matsiyata akan naira 20 dubu zasu kawo labarin karya da projects na karya kawai don su kare shugabanin siyasa barayi lalle gobe kiyama harda Yan bangar siyasa sunada nasu kason
0 reply
0 recast
3 reactions