sanikargi (sanikargi)

sanikargi

muhd sani kargi Nigeria $coredao 7M685NPR

0 Followers

Recent casts

Top casts

recast:farcaster://casts/0x34faca6dcabd352b9142dfdbc99e21cd8d0e314fae39a9e9d43bf1fe83e8e6ea

  • 0 replies
  • 0 recasts
  • 0 reactions

An zabi Iran ta jagoranci taron shari'ar SCO karo na 21 a shekarar 2026, in ji mataimakin ministan harkokin wajen kasar Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran mai kula da harkokin shari'a da kasa da kasa, Kazem Gharibabadi, ya bayyana cewa, Tehran za ta karbi bakwanci tare da jagorantar taron koli na alkalai karo na 21 na kasashe mambobin kungiyar hadin kan Shanghai (SCO) a shekarar 2026. @ShahidnmuTV

  • 0 replies
  • 0 recasts
  • 0 reactions

Onchain profile

Ethereum addresses