@profbako
SALATIN MANZON ALLAH (S.A.W.)WALLAHI DUK JINYAR DAKE DAMUN KA SAI ALLAH YA BAKA LAFIYA 👇👇👇👇👇
Koda ta Ajali ce saidai idan ka Warke daga baya kuma Ka Mutu
Idan Mutum bashi da lafiya Ko wacce irin jinya ce koda An rasa menene yake damun sa Dan Allah ku daure kuri masa Wannan
A rubuta masa Wannan Salatin Ƙafa (1000) Asamu Ruwa mai kyau mai yawa a wanke ake kullum yasha
Ko kuma A tofa ƙafa (2000) A cikin Ruwan Yake shan wannan Ruwan
Billahil-lazi La'ilaha illa huwa Saboda Girman wannan Da kayiwa Salatin Sai Allah ya dauke wannan Jinyar komin Girman ta komai Muninta
Dan Allah ina Barar Salatin Annabi ƙafa (1) Fatiha ƙafa (1) Saboda Alfarma Annabi Allah ya biyamin wata Buƙata tawa
Ilmur-ramli wal hisab 0806 227 7398