Ismah90
@ismah90.base.eth
Watakila fa ba ka taɓa ganin babban masallacin birnin Kano daga samansa ba ko? To, Ga shi nan a wannan hoton da kamfanin Shell ya ɗauka daga jirgin sama, cikin shekarar 1959.
3 replies
3 recasts
6 reactions