@dstudent50
Alhamdulillah yau Friday adage da yiwa Annabi salati Domin kuwa duk Wanda yay wa Annabi salati daya Allah zai Masa goma .
Allahumma salli ala muhammad wa ala Alih muhammad kama sallaita ala Ibrahim wa ala Alih Ibrahim innaka hamidim majeed .