@alameen
Wai inji $Venom sunce ranar 31st July zasuyi rewarding tesnet users 😂
Amma ba tokens zasu basu ba directly, cases zasu bayar wnda a case dinnan zaka iya samun nfts ko venom tokens ko kuma wani rewards din daga partners nasu 🤣
Believe me $Venom will never cook, za'a samu na fearless ne kawae, idan kuma suka hadaka da unknown nfts saide ka kallesa amma babu me siya 🤣
But looking forward to it, All the best