
ALHAMDULILLAH
12 Followers
$Websim
A yanzu dai a crypto babu inda ake cin banza kamar Pump.fu yanzu wannan Dev na tiktok abun da ya samu a creator reward shine $33k wato N48m. Da abun da baifi $5 ba. Kawai ka zama updated kana bibiyar manyan media da tech indai sun fitar da sanarwa kaje kayi creating token me lore in Allah yayi zaka dace kaima. Ire-iren wadannan abubuwan suna daga cikin abubuwan da ya kamata mutanen su sanya ido ba kullum mu ringa zama consumers ba mu zama creators. Shys yana daya daga abun da zamuyi a advance class domin mutanenmu su farka tunda creating ba wani wahala bane kawai lore din kake bukata.
How to set your interlink and connect wallet
Gm All