Idan baka samu airdrop na Base app ba yau, kada ka damu kanka. Har yanzu Base basuyi launching coin dinsu ba, sai a sabuwar shekara da zamu shiga ta 2026. Base zasuyi airdrop na coin din nan gaba, don haka da wayanda suka samu airdrop na yau, dama wayanda basu samu ba su chigaba da amfani da Base app wajen yin postings da sayen postings kamar yanda mukayi abaya. Wannan shine zai bawa kowa damar samun airdrop na Base coin anan gaba. Wayanda har yanzu basuyi rijista da Base app ba, ga link a kasa
- 0 replies
- 1 recast
- 1 reaction
Nice one football
- 0 replies
- 0 recasts
- 0 reactions
