Abiiyaye1 pfp
Abiiyaye1

@abiiyaye1

PAws sun kara turawa BYBIT da BITGET tokens guda billions bakwai-bakwai 7B tare da wata wallet wacce sunan ta bai bayyana ba. Da dukkan alamu wannan karon ba za a kara ɗagawa ba, In Shaa Allah 🙌👏💚📊
1 reply
3 recasts
3 reactions