@abiiyaye1
Idan Allah Yasa akayi listing na PAWS ran laraba ko scalping zakayi bayan ka siyar ka jinkirta na 4hr zuwa 6 to 12hrs -
-Idan kai traders ne kana so kayi $Bbk strategy farming ka Jinkirta har izuwa ran Litinin da Yamma.
Zan rinka sake wasu tsare-tsaren tafiyar Market condition nasu idan da rai da lafiya In Shaa Allahu Ta'ala ☘️ 💚📊
Allah Ya Tabbatar Mana da Alkairi 👏